"body": "Yehu ya ce shi saurayin annabi ne kuma duk sun san nau'ikan abubuwan da annabawan samari ke fadi. AT: \"Kun san irin abubuwan da\nannabawan saurayi kamarsa suke faɗi\""
"body": "A cikin wannan al'ada, sanya sutura a ƙasa wata hanya ce ta girmama sarki, don ƙafafunsa ba su taɓa ƙazantar da ƙasa ba. AT: \"ya tuɓe rigunansu na cikin ya sa a gaban Yehu don ya ci gaba\" (Duba: figs_explicit)"