"body": "Yehu ya ce shi saurayin annabi ne kuma duk sun san nau'ikan abubuwan da annabawan samari ke fadi. AT: \"Kun san irin abubuwan da\nannabawan saurayi kamarsa suke faɗi\""
"body": "cikin wannan al'ada, sanya sutura a ƙasa wata hanya ce ta girmama sarki, don\nƙafafunsa ba su taɓa ƙazantar da ƙasa ba. Madadin fassarar: \"ya tuɓe rigunansu\nna cikin ya sa a gaban Yehu don ya ci gaba\" wanna al'adar, sa kaya a ƙasa hanya ce ta girmama sarki yadda tafin ƙafarsa ba zai taɓa dattin ƙasa ba. AT: \"cire kayan su na waje suka shimfiɗawa Yehu yayi tafiya akai\" (Duba: figs_explicit)"
"body": "ba dukkan so suka busa kakakin ba. ta iya yiwuwa mutum ɗaya ne ya busa. AT: \"wani ya busa kakaki sai dukka suka ce\" (Duba: figs_synecdoche)"