ha_2ki_tn_l3/09/11.txt

30 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "bayin shugabansa",
"body": "Wannan na nufinn ofisoshin da suke bautar sarki Ahab."
},
{
"title": "mahaukaci",
"body": "\"marar hankali\""
},
{
"title": "Kun san irin mutumin da irin abin da ya ke faɗi",
"body": "Yehu ya ce shi saurayin annabi ne kuma duk sun san nau'ikan abubuwan da annabawan samari ke fadi. AT: \"Kun san irin abubuwan da\nannabawan saurayi kamarsa suke faɗi\""
},
{
"title": "Faɗa mana",
"body": "\"gaya mana abinda yake cewa\""
},
{
"title": "ya ce min kaza da kaza",
"body": "\"ya yi magana game da wani abu\""
},
{
"title": "tuɓe rigarsa ta waje suka sa ta ƙarƙashin Yehu",
"body": "A cikin wannan al'ada, sanya sutura a ƙasa wata hanya ce ta girmama sarki, don ƙafafunsa ba su taɓa ƙazantar da ƙasa ba. AT: \"ya tuɓe rigunansu na cikin ya sa a gaban Yehu don ya ci gaba\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Suka hura kakaki suka ce",
"body": "Ba kowane mutum ne ke busa kaho ba. Wataƙila mutum ɗaya ne kaɗai ke busa ƙaho. AT: \"wani ya busa ƙaho kuma dukansu suka ce\" (Duba: figs_synecdoche)"
}
]