"body": "Yehu ya ce shi ƙaramin annabi ne kuma sun san abubuwan da ƙananan annabawa suke faɗi. AT: \"kasan irin abubuwan da ƙananan annabawa su faɗi\" (UDB)"
"title": "tuɓe rigarsa ta waje suka sa ta ƙarƙashin Yehu",
"body": "wanna al'adar, sa kaya a ƙasa hanya ce ta girmama sarki yadda tafin ƙafarsa ba zai taɓa dattin ƙasa ba. AT: \"cire kayan su na waje suka shimfiɗawa \""