ha_2ki_tn_l3/08/18.txt

26 lines
1.9 KiB
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Yehoram ya bi tafarkin sarakunan Isra'ila",
"body": "Anan \"tafiya\" karin magana ne nuna yadda ya rayu da sarauta a matsayin sarki. A wannan lokacin a tarihi, sarakunan Isra'ila na baya-bayan nan sun zama mugayen sarakuna. Cikakken ma'anar wannan bayanin ana iya bayyana shi\nsarai. AT: \"Yehoram shi ne sarki mugunta, kamar yadda sauran sarakunan Isra'ila waɗanda suka yi sarauta a gabansa\" (Duba: figs_idiom da figs_explicit)"
},
{
"title": "kamar yadda gidan Ahab ya yi",
"body": "A nan \"gidan\" Ahab na nufin iyalansa gidan Ahab da zuriyarsa ta yanzu. Ahab shi surukin Yehoram. AT: \"kamar yadda sauran iyalan Ahab suke yi\" (Duba: figs_metonymy) "
},
{
"title": "domin ya auri 'yar Ahab a matsayin matarsa",
"body": "Yehoram ya auri 'yar sarki Ahab."
},
{
"title": "ya kuma yi abin da ke mugu a gaban Yahweh",
"body": "Gaban Yahweh yana wakiltar hukuncin Yahweh ko tantancewa. AT: \"abin da ke mugunta cikin hukuncin Yahweh\" ko \"abin da Yahweh ya\nɗauka mugunta ne\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "hallaka Yahuda",
"body": "A nan \"Yahuda\" wata alama ce ta mutanen da ke zaune a can. AT: \"halakar da mutanen Yahuda\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "tun da ya yi masa alƙawari cewa har kullum ba za a rasa wanda zai yi sarauta daga zuriyarsa ba",
"body": "\"tunda Yahweh ya faɗa wa Dauda cewa zai ba Dauda zuriya a koyaushe.\" Wannan na nufin alkawarin da Yahweh ya yi wa Dauda cewa zuriyarsa za su mallaki Yahuda koyaushe. Ana iya bayyana cikakkiyar ma'anar wannan bayanin\na bayyane. AT: \"tunda ya faɗa wa Dauda cewa zuriyarsa za su yi mulkin Yahuza koyaushe\" \"tun da Yahweh ya gaya wa Dauda cewa zai ba Dauda zuriya.\" Wannan na nufin alkawarin Yahweh da Dauda cewa zuriyarsa kullum zasu yi mulkin Isra'ila. Ma'anar wannna shine. AT: \"tunda ya gaya wa Dauda cewa zuriyarsa za su yi mulkin Yahuda\" (Duba: figs_explicit)"
}
]