"body": "A nan \"tafiya\" habaici ne da yake nuna yadda yayi mulki da rayuwarsa. a wannan labarin bisa ga tarihi, sarkin Isra'ila mai mulki mugu ne. Ma'anar wannan shine. AT: \"Yehoram mugun sarki ne, kamar sauran sarkin Isra'ila waɗanda suka yi mulki kafin shi\" (Duba: figs_idiom da figs_explicit)"