"body": "Anan \"tafiya\" karin magana ne nuna yadda ya rayu da sarauta a matsayin sarki. A wannan lokacin a tarihi, sarakunan Isra'ila na baya-bayan nan sun zama mugayen sarakuna. Cikakken ma'anar wannan bayanin ana iya bayyana shi\nsarai. AT: \"Yehoram shi ne sarki mugunta, kamar yadda sauran sarakunan Isra'ila waɗanda suka yi sarauta a gabansa\" (Duba: figs_idiom da figs_explicit)"
"body": "A nan \"gidan\" Ahab na nufin iyalansa gidan Ahab da zuriyarsa ta yanzu. Ahab shi surukin Yehoram. AT: \"kamar yadda sauran iyalan Ahab suke yi\" (Duba: figs_metonymy) "
"title": "ya kuma yi abin da ke mugu a gaban Yahweh",
"body": "Gaban Yahweh yana wakiltar hukuncin Yahweh ko tantancewa. Maimaita \nfassarar: \"abin da ke mugunta cikin hukuncin Yahweh\" ko \"abin da Yahweh ya\nɗauka mugunta ne\" A nan \"gaban\" Yahweh na nufin abinda da Yahweh ya yi tunani. AT: \"ya yi abinda Yahweh ya ga mugunta ne\" ko \"ya yi abinda da ga mugunta ne\" (Duba: figs_metonymy)"
"body": "\"tun da Yahweh ya gaya wa Dauda cewa zai ba Dauda zuriya.\" Wannan na nufin alkawarin Yahweh da Dauda cewa zuriyarsa kullum zasu yi mulkin Isra'ila. Ma'anar wannna shine. AT: \"tunda ya gaya wa Dauda cewa zuriyarsa za su yi mulkin Yahuda\" (Duba: figs_explicit)"