ha_2ki_tn_l3/09/07.txt

30 lines
1.8 KiB
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Saurayin annabin ya ci gaba da faɗawa Yehu, wanda aka shafe shi a matsayin sarkin Isra'ila."
},
{
"title": "domin in yi ramako a kan bayina annabawa, da kuma jinin dukkan bayin Yahweh ",
"body": "Anan \"jinin\" annabawan da bayin yana nufin mutuwar su. AT: \"Zan iya ɗaukar fansar mutuwar bayina annabawa da dukan bayin Yahweh\" ko \"don in azabta su saboda kisan bayina annabawa da kuma dukan\nbayin Ubangiji\" anan annabin' da bawan' ''jini'' na nufin mutuwarsu. AT: \" domin in yi ramako a kan bayina annabawa, da kuma mutuwar dukkan bayin Yahweh\" ko \" domin hukunta su saboda kashe bayina annabawa, da kuma jinin dukkan bayin Yahweh\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "da jini",
"body": "kalmomin da babu \"ramako\" za a iya ƙara shi. AT: \"kuma ɗauki ramakon jinin\" (Duba: figs_ellipsis)"
},
{
"title": "waɗanda Yezebel ta kashe",
"body": "za mu iya cewa. AT: \"waɗanda Yezebel ta sa bayinta suka kashe\" ko \"waɗanda muturwarsu umarnine daga Yezebel\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "ta hannun Yezebel",
"body": "wannan na nufin Yezebel ta ba da umarni a kashe mutanen nan. AT: \"faɗi daga Yezebel\" ko \"ta umarnin Yezebel\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Domin dukkan iyalan Ahab za su lalace zan kuma datse dukkan 'ya'ya maza na zuriyar Ahab ko shi ",
"body": "A nan a ''a yanke'' na nufin a kashe. AT: \"dukkan iyalin Ahab za su lalace, zan sa dukkan 'ya'ya maza na iyalinsaa kashe su\" ko \"dukkan iyalin gidan Ahab zasu mutu, harda dukkan mazaje\" (Duba: figs_euphemism)"
},
{
"title": "Dukkan ɗa na miji",
"body": "wannan maganar ana amfani da ita dukkan maza, amma ya bambamta \"yaro\" a jaddada ya haɗa yara. AT: \"dukkan mazaje\" (Duba: figs_synecdoche)"
}
]