[
{
"title": "Dukkan bayanai:",
"body": "ƙaramin annabin ya ci gaba da faɗawa Yehu, wanda aka shafe shi a matsayin sarkin Isra'ila."
},
"title": " domin in yi ramako a kan bayina annabawa, da kuma jinin dukkan bayin Yahweh ",
"body": "anan annabin' da bawan' ''jini'' na nufin mutuwarsu. AT: \" domin in yi ramako a kan bayina annabawa, da kuma mutuwar dukkan bayin Yahweh\" ko \" domin hukunta su saboda kashe bayina annabawa, da kuma jinin dukkan bayin Yahweh\" (Duba: )"
"title": "",
"body": ""
}
]