"body": "anan annabin' da bawan' ''jini'' na nufin mutuwarsu. AT: \" domin in yi ramako a kan bayina annabawa, da kuma mutuwar dukkan bayin Yahweh\" ko \" domin hukunta su saboda kashe bayina annabawa, da kuma jinin dukkan bayin Yahweh\" (Duba: figs_metonymy)"
"body": "A nan a ''a yanke'' na nufin a kashe. AT: \"dukkan iyalin Ahab za su lalace, zan sa dukkan 'ya'ya maza na iyalinsaa kashe su\" ko \"dukkan iyalin gidan Ahab zasu mutu, harda dukkan mazaje\" (Duba: figs_euphemism)"
"body": "wannan maganar ana amfani da ita dukkan maza, amma ya bambamta \"yaro\" a jaddada ya haɗa yara. AT: \"dukkan mazaje\" (Duba: figs_synecdoche)"