"body": "Ana amfani da wannan tambaya don tunatar da mai karatu cewa ayyukan Yerobowam ya rubuta a cikin wani littafi. Duba yadda aka fassara wannan magana a cikin 2 Sarakuna 1:18. AT: \"An rubuta su a littafin al'amuran sarakunan Isra'ila.\" (Duba: figs_rquestion)"
"body": "Wannan ita ce hanya mai ladabi da za a ce ya mutu, aka binne shi. AT: \"Yerobowam ya mutu, aka binne shi a inda aka binne sauran sarakunan\nIsra'ila\" (Duba: figs_euphemism)"