"body": "Ana amfani da wannan tambaya don tunatar da mai karatu cewa ayyukan Yerobowam ya rubuta a cikin wani littafi. Duba yadda aka fassara wannan magana a cikin 2 Sarakuna 1:18. AT: \"An rubuta su a littafin al'amuran sarakunan Isra'ila.\" (Duba: figs_rquestion)"
"body": "wannan hanya ce mafi sasauci na cewa mutum ya mutu an kuma ɓinne shi da kakaninsa AT: \" Yerobowam ya mutu an kuma binne shi a in da aka binne sarakunan Isra'ila\" (UDB) (Duba: figs_euphemism)"