ha_2ki_tn_l3/14/28.txt

10 lines
660 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Ba an rubuta su a littafin abubuwan da suka faru da sarakunan Isra'ila ba?",
"body": "ana amfani da wannan tambayr domin a tunatar da mai karatu game da ayukan Yehoahaz da aka rubuta su a wani littafi. ana iya fassara kamar yadda yake a 1:17. AT :\" an rubuta su a littafin abubuwan da suka faru da sarakunan Isra'ila\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Yerobowam ya kwanta da kakaninsa, tare da sarakunan Isra'ila,",
"body": "wannan hanya ce mafi sasauci na cewa mutum ya mutu an kuma ɓinne shi da kakaninsa AT: \" Yerobowam ya mutu an kuma binne shi a in da aka binne sarakunan Isra'ila\" (UDB) (Duba: figs_euphemism)"
}
]