"body": "Elisha ya yi amfani da wannan tambaya don ya nanata cewa shi da sarki ba su da komai iri ɗaya. Ana iya fassara wannan tambaya a matsayin bayani. AT: \"Ba ni da abin yi da ku.\" ko kuma \"Ba ni da abin da ya yi dai-dai da ku.\" (Duba: rquestion)"
"body": "A nan \"hannun Mowab\" yana nufin ikon Mowab. AT: \"a ba da su ga hannun Mowab\" ko \"a bar su sojojin Mowab su kama su\" (Duba: figs_metonymy)"
"body": "\"Na sani Yahweh Mai Runduna yana raye, wanda nake tsaye a gabansa, tabbas ne.\" Anan Elisha ya gwada tabbacin cewa Yahweh yana raye da tabbacin cewa, in ba don Yehoshafat ba yana nan, ba zai kula da Yoram ba. Wannan wata hanya ce ta cika alkawari. AT: \"Na rantse da Yahweh Mai Runduna, wanda nake tsaye a gabansa, ina yi muku alƙawarin idan ya kasance\" (Duba: figs_simile)"
"body": "Za a iya rubuta wannan azaman sanarwa tabbatacce. AT: \"Ban kula da ku ba kawai saboda ina girmama gaban Yehoshafat, sarkin Yahuda\" (Duba: figs_doublenegatives)"
"title": "da ba zan ji ku ko in dube ku ba, ko ma kallon ku",
"body": "Waɗannan kalmomin guda biyu suna da ma'ana iri ɗaya kuma ana amfani da su tare don ƙarfafa cewa ba zai kula da Yoram ba. AT: \"Ba zan kasance da wata ma'ana a kanku ba\" (Duba: figs_parallelism)"