ha_2ki_tn_l3/03/13.txt

30 lines
2.1 KiB
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "me zan yi da kai?",
"body": "Elisha ya yi amfani da wannan tambaya don ya nanata cewa shi da sarki ba su da komai iri ɗaya. Ana iya fassara wannan tambaya a matsayin bayani. AT: \"Ba ni da abin yi da ku.\" ko kuma \"Ba ni da abin da ya yi dai-dai da ku.\" (Duba: rquestion)"
},
{
"title": "ya bashe su a hannun Mowab",
"body": "A nan \"hannun Mowab\" yana nufin ikon Mowab. AT: \"a ba da su ga hannun Mowab\" ko \"a bar su sojojin Mowab su kama su\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Muddin Yahweh na raye a gaban wanda nake tsaye, tabbas",
"body": "\"Na sani Yahweh Mai Runduna yana raye, wanda nake tsaye a gabansa, tabbas ne.\" Anan Elisha ya gwada tabbacin cewa Yahweh yana raye da tabbacin cewa, in ba don Yehoshafat ba yana nan, ba zai kula da Yoram ba. Wannan wata hanya ce ta cika alkawari. AT: \"Na rantse da Yahweh Mai Runduna, wanda nake tsaye a gabansa, ina yi muku alƙawarin idan ya kasance\" (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "wanda nake tsaye a gabansa",
"body": "Anan ga Yahweh ana magana da shi kamar yana tsaye a gabansa. AT: \"Wanda nake bauta wa\" (Duba: figs_Metaphor)"
},
{
"title": "in da ba domin ina ganin darajar kasancewar Yehoshafat sarkin Yahuda ba, da ba zan ji ku ko in dube ku ba.",
"body": "Za a iya rubuta wannan azaman sanarwa tabbatacce. AT: \"Ban kula da ku ba kawai saboda ina girmama gaban Yehoshafat, sarkin Yahuda\" (Duba: figs_doublenegatives)"
},
{
"title": "ina girmama kasancewar Yehoshafat",
"body": "Anan an ambaci Yehoshafat da gabansa. Watau fassarar: \"Na girmama\nYehoshafat\" (Duba: [[ A nan Yehoshafat an kwatanta shi da kasancewar sa. AT: \"ina girmama Yehoshafat\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": " da ba zan ji ku ko in dube ku ba, ko ma kallon ku",
"body": "Waɗannan kalmomin guda biyu suna da ma'ana iri ɗaya kuma ana amfani da su\ntare don ƙarfafa cewa ba zai kula da Joram ba. Watau fassarar: \"Ba zan kasance\nda wata ma'ana a kanku ba\" (Duba: Maganganu biyu na da ma'ana guda ɗaya kuma an yi su domin su nanata ba zai saurari Yoram ba. AT: \"ba banga abin da zai sa in saurare ku\" (Duba: figs_parallelism)"
}
]