"body": "\"ka zama a gaban sarki\" na nufin ka zama ɗaya daga cikin bayinsa. AT: \"Sarkin Isra'ila ya aika da bawansa a matsayin ɗan aike\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": " amma da manzon ya zo wurin Elesha, sai ya ce da dattawan",
"body": "A nan Elesha na magana da dattawan a gaban sarki sai ga ɗan saƙo. AT: \"lokacin da ɗan saƙo ya kusa isowa, Elesha ya ce wa dattawan\" (Duba: figs_explicit)"
"body": "Elesha ya yi amfani da tambaya ya ja hankalin ɗan saƙon sarki ya kuma zagi sarki. Wannan za a iya sa shi a matsayin bayani. AT: \"Duba, wanna ɗan mai kisan kai ya aikio a cire min kai!\" (Duba: figs_rquestion)"
"body": "wannan na nufin sarkin Isra'ila yana da halaye na maikisan kai. AT: \"wannan mutumin da yake kamar mai kisan kai\" ko \"wannan mai kisankai\" (Duba: figs_idiom)"
"body": "Elesha ya yi amfani da wannan tambayar ya tabbatar wa da dattawan sarkin na kusa ba a nesa ba. wannan tambayar da bata buƙatar amsa za a iya sa shi kamar bayani. AT: \"ƙarar sawun shugabansa na nan kusa.\" ko \"sarkin zai zo nan yanzu\" (Duba: figs_rquestion)"
"body": "Dan saƙon ya iso, sarkin shi ma ya iso. Maganar \"sauko wurinsa\" na nufin sun iso inda yake. AT: \"ɗan saƙon da sarkin sun iso\" (Duba: figs_explicit da figs_idiom)"
"body": "\"sosai, wannan matsala.\" Kalmar \"Duba\" anan ya ƙara jaddada abin da ya biyo baya. Maganar na nufin \"wannan matsala\" na nufin Yunwa a Samariya da wahala da ya kawo."
"body": "Sarkin ya yi amfani da wannan tambayar ya jaddada cewa bai yarda Yahweh zai iya taimakansu. za aiya rubuta wannan a matsayin bayani. AT: \"don me zan yi ta jiran Yahweh ya taimakemu?\" ko \"ba zan ci gaba da jiran taimako daga wurin Yahweh ba!\" (Duba: figs_explicit da figs_rquestion)"