"body": "\"ka zama a gaban sarki\" na nufin ka zama ɗaya daga cikin bayinsa. AT: \"Sarkin Isra'ila ya aika da bawansa a matsayin ɗan aike\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": " amma da manzon ya zo wurin Elesha, sai ya ce da dattawan",
"body": "A nan Elesha na magana da dattawan a gaban sarki sai ga ɗan saƙo. AT: \"lokacin da ɗan saƙo ya kusa isowa, Elesha ya ce wa dattawan\" (Duba: figs_explicit)"
"body": "Elesha ya yi amfani da tambaya ya ja hankalin ɗan saƙon sarki ya kuma zagi sarki. Wannan za a iya sa shi a matsayin bayani. AT: \"Duba, wanna ɗan mai kisan kai ya aikio a cire min kai!\" (Duba: figs_rquestion)"
"body": "wannan na nufin sarkin Isra'ila yana da halaye na maikisan kai. AT: \"wannan mutumin da yake kamar mai kisan kai\" ko \"wannan mai kisankai\" (Duba: figs_idiom)"