"body": "Wannan kalmar ana amfani da ita anan don alamar hutu a cikin babban labarin. Anan marubucin ya faɗi bayanin asalin game da sojojin Mowab waɗanda ke shirin haɗuwa da sarakunan ukun da rundunarsu a yaƙi. (Duba: writing_background)"
"body": "Anan kalmar \"sarakuna\" tana nufin duka sarakuna da sojojinsu. AT: \"sarakuna sun zo da rundunansu\" ko \"sarakuna da sojojinsu sun zo\"\n(Duba: figs_synecdoche) "
"body": "\"sace kayansu.\" Bayan dakaru sun ci nasara a kan abokan gabansu, za su washe garuruwansu ta hanyar washe duk abin da ya rage da muhimmanci. "