"body": "Wannan kalmar ana amfani da ita anan don alamar hutu a cikin babban labarin. Anan marubucin ya faɗi bayanin asalin game da sojojin Mowab waɗanda ke shirin haɗuwa da sarakunan ukun da rundunarsu a yaƙi. (Duba: writing_background)"
"body": "Anan kalmar \"sarakuna\" tana nufin duka sarakuna da sojojinsu. AT: \"sarakuna sun zo da rundunansu\" ko \"sarakuna da sojojinsu sun zo\"\n(Duba: figs_synecdoche) "
"body": "Wannan yana gwada kamannin jan ruwa zuwa launi da jini. AT: \"ya yi ja kamar jini\" (Duba: [[ An kwatanta kasancewar ruwa kamar jini. AT: \"ja ne jur kamar jini\" (Duba: figs_simile)"
"body": "\"sace kayansu.\" Bayan dakaru sun ci nasara a kan abokan gabansu, za su\nwashe garuruwansu ta hanyar washe duk abin da ya rage. \"mu sace abinda suke danshi.\" Bayan sojoji sun ci sojojinsu da yaƙi za su kwashe garin ta wurin sace duk wani abu da yake da muhimmanci. "