ha_2ki_tn_l3/03/21.txt

26 lines
1.3 KiB
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Yanzu",
"body": "Wannan kalmar ana amfani da ita anan don alamar hutu a cikin babban labarin. Anan marubucin ya faɗi bayanin asalin game da sojojin Mowab waɗanda ke shirin haɗuwa da sarakunan ukun da rundunarsu a yaƙi. (Duba: writing_background)"
},
{
"title": "duk waɗanda kan iya ɗaukar makami",
"body": "Anan \"makamai\" yana wakiltar iyawar yin yaƙi. AT: \"duk mazan da zasu iya yaƙi\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "sarakuna sun zo",
"body": "Anan kalmar \"sarakuna\" tana nufin duka sarakuna da sojojinsu. AT: \"sarakuna sun zo da rundunansu\" ko \"sarakuna da sojojinsu sun zo\"\n(Duba: figs_synecdoche) "
},
{
"title": "ya zama ja kamar jini",
"body": "Wannan yana gwada kamannin jan ruwa zuwa launi da jini. AT: \"ya yi ja kamar jini\" (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "don haka yanzu, Mowabawa",
"body": "Sojojin suna kiran kansu a nan \"Mowab.\" AT: \"Sojojin Mowab\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "mu kwashe ganimar ",
"body": "\"sace kayansu.\" Bayan dakaru sun ci nasara a kan abokan gabansu, za su washe garuruwansu ta hanyar washe duk abin da ya rage. \"mu sace abinda suke danshi.\" Bayan sojoji sun ci sojojinsu da yaƙi za su kwashe garin ta wurin sace duk wani abu da yake da muhimmanci. "
}
]