# Ina ne Yowab ya je don ya gudu daga sulaiman?
Yowab ya gudu zuwa alfarawar Yahwe ya kuma ɗauki ƙahonnni daga kan bagade.
# Menene sarki Sulaiman ya aiki Benaya ya yi wa Jehaiada?
Sulaiman ya aiki shi don ya kashe shi.