Yowab ya gudu zuwa alfarawar Yahwe ya kuma ɗauki ƙahonnni daga kan bagade.
Sulaiman ya aiki shi don ya kashe shi.