ha_tq/mrk/06/42.md

187 B

Yaya yawan abincin da ya rage bayan da kowa ya ci?

Kwanduna goma sha biyu na gurasa da gudan kifi ya rage bayan kowa ya ci.

Mutane guda nawa aka ciyar?

Mutane dubu biya aka ciyar.