# Yaya yawan abincin da ya rage bayan da kowa ya ci? Kwanduna goma sha biyu na gurasa da gudan kifi ya rage bayan kowa ya ci. # Mutane guda nawa aka ciyar? Mutane dubu biya aka ciyar.