# Menene makwabtan Isra'ila da abokan gabansu suka yi masu?
Makwabtansu suna gardama a kan su kuma abokan gabansu na yi masu dariya.
# Menene zai faru a lokacin da Allah mai runduna ya mayar da su kuma ya haskaka su da fuskarsa?
Za a cece su.