# Menene makwabtan Isra'ila da abokan gabansu suka yi masu? Makwabtansu suna gardama a kan su kuma abokan gabansu na yi masu dariya. # Menene zai faru a lokacin da Allah mai runduna ya mayar da su kuma ya haskaka su da fuskarsa? Za a cece su.