ha_2ki_tn_l3/23/34.txt

10 lines
316 B
Plaintext

[
{
"title": "Yehoiakim ya sa ƙasar biyan haraji ",
"body": "Yehoiakim ya karbi haraji mutane da suka malaki ƙasar. "
},
{
"title": " mutanen ƙasar ",
"body": "mutanen ƙasar Yahuda \" ma'anar na iya zama 1) mutane mazauna ƙasar Yahuda ko 2) mawadata da masu iko na kasar da ke zaune a Yahuda"
}
]