[ { "title": "Yehoiakim ya sa ƙasar biyan haraji ", "body": "Yehoiakim ya karbi haraji mutane da suka malaki ƙasar. " }, { "title": " mutanen ƙasar ", "body": "mutanen ƙasar Yahuda \" ma'anar na iya zama 1) mutane mazauna ƙasar Yahuda ko 2) mawadata da masu iko na kasar da ke zaune a Yahuda" } ]