ha_2ki_tn_l3/24/18.txt

18 lines
579 B
Plaintext

[
{
"title": "ashirin da ɗaya...goma sha ɗaya ",
"body": "\"21 ... 11\" (Duba: translate_numbers)"
},
{
"title": "Hamutal",
"body": "Wannan sunan mace ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Libna",
"body": "Wannan sunan wuri ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Ya yi aikin mugunta a gaban Yahweh",
"body": "Gaban Yahweh yana wakiltar hukuncin Yahweh ko tantancewa. Duba yadda zaka fassara wannan a cikin 2 Sarakuna 3: 2. AT: \"abin da ke mugunta cikin hukuncin Yahweh\" ko \"abin da Yahweh ya ɗauka mugunta ne\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]