[ { "title": "ashirin da ɗaya...goma sha ɗaya ", "body": "\"21 ... 11\" (Duba: translate_numbers)" }, { "title": "Hamutal", "body": "Wannan sunan mace ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Libna", "body": "Wannan sunan wuri ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Ya yi aikin mugunta a gaban Yahweh", "body": "Gaban Yahweh yana wakiltar hukuncin Yahweh ko tantancewa. Duba yadda zaka fassara wannan a cikin 2 Sarakuna 3: 2. AT: \"abin da ke mugunta cikin hukuncin Yahweh\" ko \"abin da Yahweh ya ɗauka mugunta ne\" (Duba: figs_metaphor)" } ]