46 lines
1.1 KiB
Plaintext
46 lines
1.1 KiB
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Dukkan bayanai:",
|
|
"body": "Sarkin Yehoram na Yahuda ya mutu kuma ɗansa Ahaziya ya zama sarki."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": " Idom ta tayar wa mulkin Yahuda har ya zuwa yau",
|
|
"body": "\"to bayan wannan, Idom baya ƙarƙashin ikon Yahuda, kuma haka yake\" (UDB)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "mulkin Yahuda",
|
|
"body": "A nan \"Yahuda\" na nufin sarkin Yahuda. AT: \"mulkin sarkin Yahuda\" ko \"ikon sarkin Yahuda\" (Duba: figs_metonymy)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "har ya zuwa yau",
|
|
"body": "har lokacin da aka rubuta wannan littafi"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Libna ita ma ta tayar alokaci guda",
|
|
"body": "Libna ta tayar wa sarkin Yahuda kamar yadda Idom tayi. AT: \"kamar wancan lokacin, Libna tayi tawaye ga sarkin Yahuda\" (Duba: figs_explicit)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Libna",
|
|
"body": "Wannan wani birni ne a ɓangaren Yahuda. ''Libna'' na nufin mutanen da suke a can. AT: \"mutanen Libna\" (Duba: translate_n)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "",
|
|
"body": ""
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "",
|
|
"body": ""
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "",
|
|
"body": ""
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "",
|
|
"body": ""
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "",
|
|
"body": ""
|
|
}
|
|
] |