[ { "title": "Dukkan bayanai:", "body": "Sarkin Yehoram na Yahuda ya mutu kuma ɗansa Ahaziya ya zama sarki." }, { "title": " Idom ta tayar wa mulkin Yahuda har ya zuwa yau", "body": "\"to bayan wannan, Idom baya ƙarƙashin ikon Yahuda, kuma haka yake\" (UDB)" }, { "title": "mulkin Yahuda", "body": "A nan \"Yahuda\" na nufin sarkin Yahuda. AT: \"mulkin sarkin Yahuda\" ko \"ikon sarkin Yahuda\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "har ya zuwa yau", "body": "har lokacin da aka rubuta wannan littafi" }, { "title": "Libna ita ma ta tayar alokaci guda", "body": "Libna ta tayar wa sarkin Yahuda kamar yadda Idom tayi. AT: \"kamar wancan lokacin, Libna tayi tawaye ga sarkin Yahuda\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "Libna", "body": "Wannan wani birni ne a ɓangaren Yahuda. ''Libna'' na nufin mutanen da suke a can. AT: \"mutanen Libna\" (Duba: translate_n)" }, { "title": "", "body": "" }, { "title": "", "body": "" }, { "title": "", "body": "" }, { "title": "", "body": "" }, { "title": "", "body": "" } ]