ha_2ki_tn_l3/17/21.txt

22 lines
792 B
Plaintext
Raw Blame History

This file contains ambiguous Unicode characters

This file contains Unicode characters that might be confused with other characters. If you think that this is intentional, you can safely ignore this warning. Use the Escape button to reveal them.

[
{
"title": "Ya yago Isra'ila",
"body": "\"Ya yago\" anan wani magana ne na cirewar tashin hankali. AT: \"Yahweh ya\nkawar da jama'ar Isra'ila\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "daga sarautar ta layin Dauda",
"body": "\"daga mulkin zuriyar Dauda\""
},
{
"title": "ya kawar da Isra'ila daga bin Yahweh ",
"body": "\"ya juya Isra'ila daga bin Yahweh\""
},
{
"title": "ba su kauce daga yin su ba",
"body": "\"Israilawa ba su daina aikata waɗannan zunubai ba” ko kuma “ba su daina aikata\nwaɗancan zunubai ba”"
},
{
"title": "saboda haka Yahweh ya cire Isra'ila daga fuskarsa",
"body": "\"Wuri\" a nan wani magana ne don kulawa da kulawa. AT: \"saboda haka Yahweh ya kawar da jama'ar Isra'ila daga hankalin shi da kulawa\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]