ha_2ki_tn_l3/08/01.txt

22 lines
614 B
Plaintext

[
{
"title": "Duba",
"body": "Wannan kalmar ana amfani da ita anan don alamar hutu a cikin babban labarin. Anan marubucin ya fara ba da sabon ɓangaren labarin. "
},
{
"title": "matar da ya komar da ɗanta da rai",
"body": "Labarin wannan matar da yaronta yana nan a 2 Sarakuna 4:8."
},
{
"title": "ya maido da shi da rai",
"body": "\"ya sa ya dawo da rai\""
},
{
"title": "Tashi",
"body": "Tashi anan shi ne mutum ya dakatar da abin da yake yi ya fara yin abin da ya kamata ya yi. AT: \"tashi daga inda suke\""
},
{
"title": "mutumin Allah",
"body": "\"Elisha, mutumin Allah\""
}
]