[ { "title": "Duba", "body": "Wannan kalmar ana amfani da ita anan don alamar hutu a cikin babban labarin. Anan marubucin ya fara ba da sabon ɓangaren labarin. " }, { "title": "matar da ya komar da ɗanta da rai", "body": "Labarin wannan matar da yaronta yana nan a 2 Sarakuna 4:8." }, { "title": "ya maido da shi da rai", "body": "\"ya sa ya dawo da rai\"" }, { "title": "Tashi", "body": "Tashi anan shi ne mutum ya dakatar da abin da yake yi ya fara yin abin da ya kamata ya yi. AT: \"tashi daga inda suke\"" }, { "title": "mutumin Allah", "body": "\"Elisha, mutumin Allah\"" } ]