22 lines
1.2 KiB
Plaintext
22 lines
1.2 KiB
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "ya yi tafiya a hanyar sarakunan Isra'ila",
|
|
"body": "Yin tafiya yana wakiltar halaye da ayyuka. AT: \"Sarki Ahaz ya yi yadda sarakunan Isra'ila suka yi\" ko \"ya aikata abubuwan da sarakunan Isra'ila suka yi\" (Duba: figs_metaphor)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "yana bin ayyukan ban ƙyama na al'ummai",
|
|
"body": "Anan \"bin\" yana wakiltar aikata abin da wasu sukeyi. AT: \"kwafa abubuwa masu banƙyama da sauran al'umman suka yi, al'ummai\" (Duba: figs_metaphor)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "al'ummai",
|
|
"body": "Kalmar \"al'ummai\" tana wakiltar mutanen wasu al'ummai. Anan yana nufin mutanen al'umman da suka rayu a waccan ƙasar. AT: \"mutanen wasu al'ummai\" (Duba: figs_metonymy)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "waɗanda Yahweh ya fitar daga gaban mutanen Isra'ila",
|
|
"body": "Waɗannan alumman ƙasar sun gudu kamar yadda Isra'ilawa suka koma ƙasar. Ana iya\nbayyana cikakkiyar ma'anar wannan bayani. AT: \"a gaban mutanen Isra'ila da suka koma cikin ƙasa\" ko \"kamar yadda mutanen Isra'ila suka koma ƙasar\" (Duba: figs_explicit)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "a wurare bisa tuddai da ƙarƙashin kowanne koren Itace",
|
|
"body": "Waɗannan wurare ne waɗanda al'ummomin sauran al'ummai ke bauta wa allolinsu na\nƙarya."
|
|
}
|
|
] |