[ { "title": "ya yi tafiya a hanyar sarakunan Isra'ila", "body": "Yin tafiya yana wakiltar halaye da ayyuka. AT: \"Sarki Ahaz ya yi yadda sarakunan Isra'ila suka yi\" ko \"ya aikata abubuwan da sarakunan Isra'ila suka yi\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "yana bin ayyukan ban ƙyama na al'ummai", "body": "Anan \"bin\" yana wakiltar aikata abin da wasu sukeyi. AT: \"kwafa abubuwa masu banƙyama da sauran al'umman suka yi, al'ummai\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "al'ummai", "body": "Kalmar \"al'ummai\" tana wakiltar mutanen wasu al'ummai. Anan yana nufin mutanen al'umman da suka rayu a waccan ƙasar. AT: \"mutanen wasu al'ummai\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "waɗanda Yahweh ya fitar daga gaban mutanen Isra'ila", "body": "Waɗannan alumman ƙasar sun gudu kamar yadda Isra'ilawa suka koma ƙasar. Ana iya\nbayyana cikakkiyar ma'anar wannan bayani. AT: \"a gaban mutanen Isra'ila da suka koma cikin ƙasa\" ko \"kamar yadda mutanen Isra'ila suka koma ƙasar\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "a wurare bisa tuddai da ƙarƙashin kowanne koren Itace", "body": "Waɗannan wurare ne waɗanda al'ummomin sauran al'ummai ke bauta wa allolinsu na\nƙarya." } ]