ha_2ki_tn_l3/12/17.txt

22 lines
709 B
Plaintext

[
{
"title": " Hazayel sarkin Aram ya kai hari...Sai ya Hazayel ya juyo domin ya kawo hari ",
"body": "wannan na nufin Hazayel ne da sojojinsaAT: \"Hazayel sarkin Aram da sojojinsa sun kai hari... sai suka juyo domin ya kawo hari\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "Hazayel",
"body": "wannan sunnan wani sarki ne a kasar Siriya (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Yehoshafat da Yehoram da Ahaziya mahaifinsa",
"body": " waddanan sarakuna ne na Yahuda da suka wuche(Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "suka keɓe",
"body": "\"suka Miƙa\""
},
{
"title": "zinariya da aka samu a ɗakin ajiya na gidajen ",
"body": "zinariya da aka adana a ɗakin ajiya na gidajen "
}
]