[ { "title": " Hazayel sarkin Aram ya kai hari...Sai ya Hazayel ya juyo domin ya kawo hari ", "body": "wannan na nufin Hazayel ne da sojojinsaAT: \"Hazayel sarkin Aram da sojojinsa sun kai hari... sai suka juyo domin ya kawo hari\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "Hazayel", "body": "wannan sunnan wani sarki ne a kasar Siriya (Duba: translate_names)" }, { "title": "Yehoshafat da Yehoram da Ahaziya mahaifinsa", "body": " waddanan sarakuna ne na Yahuda da suka wuche(Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "suka keɓe", "body": "\"suka Miƙa\"" }, { "title": "zinariya da aka samu a ɗakin ajiya na gidajen ", "body": "zinariya da aka adana a ɗakin ajiya na gidajen " } ]