ha_2ki_tn_l3/11/13.txt

18 lines
512 B
Plaintext

[
{
"title": "ta ji hayaniya ta 'yan tsaro",
"body": "wannan na nufin hayaniya da sojojin ke yi."
},
{
"title": " sai ta zo wurin mutane a gidan Yahweh.",
"body": "\"sai ta zo wurin mutane a gidan Yahweh\""
},
{
"title": "Tana dubawa sai ga sarki a tsaye ",
"body": "\"Duba\" a nan , na nanata cewa ta yi mamakin ganin sarki Yoash .AT:\" sai ta zo wurin ta yi mamakin ganin sarki Yoash yana tsaye \""
},
{
"title": "a jikin ginshiƙin",
"body": "a jikin ginshiƙin na cikin haikali."
}
]