[ { "title": "ta ji hayaniya ta 'yan tsaro", "body": "wannan na nufin hayaniya da sojojin ke yi." }, { "title": " sai ta zo wurin mutane a gidan Yahweh.", "body": "\"sai ta zo wurin mutane a gidan Yahweh\"" }, { "title": "Tana dubawa sai ga sarki a tsaye ", "body": "\"Duba\" a nan , na nanata cewa ta yi mamakin ganin sarki Yoash .AT:\" sai ta zo wurin ta yi mamakin ganin sarki Yoash yana tsaye \"" }, { "title": "a jikin ginshiƙin", "body": "a jikin ginshiƙin na cikin haikali." } ]