ha_2ki_tn_l3/19/03.txt

14 lines
538 B
Plaintext

[
{
"title": "wannan ranar ta ƙunci ",
"body": "rana \" a nan misali ne na wani lokaci AT: \"wannan lokacin ƙunci ne\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "'ya'ya sun kai lokacin haifuwa amma babu ƙarfi domin haifar su",
"body": "wannan misali ne da ke bayyana mutanen da shuganansu sun zama masu kumamaci har basu da karfi da zasu yaki abokan gaba.(Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "dukkan kalmomi",
"body": "kalmomi kwatancine ga sakon da ke cikin kalmomi AT: \" dukkan kalmomi\"(Duba: figs_synecdoche)"
}
]