[ { "title": "wannan ranar ta ƙunci ", "body": "rana \" a nan misali ne na wani lokaci AT: \"wannan lokacin ƙunci ne\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "'ya'ya sun kai lokacin haifuwa amma babu ƙarfi domin haifar su", "body": "wannan misali ne da ke bayyana mutanen da shuganansu sun zama masu kumamaci har basu da karfi da zasu yaki abokan gaba.(Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "dukkan kalmomi", "body": "kalmomi kwatancine ga sakon da ke cikin kalmomi AT: \" dukkan kalmomi\"(Duba: figs_synecdoche)" } ]