ha_2ki_tn_l3/10/04.txt

18 lines
625 B
Plaintext

[
{
"title": "Amma suka tsorata ",
"body": "\"Amma suka tsorata kwarai da gaskiya\""
},
{
"title": "sarukuna biyu ",
"body": "\"sarukuna biyu , Yoram da Ahaziya\""
},
{
"title": "ba su iya ja da Yehu ba.",
"body": "Anan \"tsayawa\" yana nufin samun ikon jimrewa a lokacin wahala. AT: \"ba zai iya jure wa Yehu ba\" ko \"ba zai iya tsayayya da Yehu ba\""
},
{
"title": "tayaya zamu tsaya",
"body": "Zuriya sun yi amfani da tambaya don nuna cewa ba za su iya tsayayya da Yehu ba. AT: \"Ba za mu iya tsayayya da shi ba ko ɗaya!\" ko kuma\n\"Ba za mu iya tsayayya da shi ba!\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]