[ { "title": "Amma suka tsorata ", "body": "\"Amma suka tsorata kwarai da gaskiya\"" }, { "title": "sarukuna biyu ", "body": "\"sarukuna biyu , Yoram da Ahaziya\"" }, { "title": "ba su iya ja da Yehu ba.", "body": "Anan \"tsayawa\" yana nufin samun ikon jimrewa a lokacin wahala. AT: \"ba zai iya jure wa Yehu ba\" ko \"ba zai iya tsayayya da Yehu ba\"" }, { "title": "tayaya zamu tsaya", "body": "Zuriya sun yi amfani da tambaya don nuna cewa ba za su iya tsayayya da Yehu ba. AT: \"Ba za mu iya tsayayya da shi ba ko É—aya!\" ko kuma\n\"Ba za mu iya tsayayya da shi ba!\" (Duba: figs_rquestion)" } ]