Thu Aug 27 2020 17:38:33 GMT+0100 (W. Central Africa Standard Time)

This commit is contained in:
rachelua 2020-08-27 17:38:34 +01:00
parent 812e104cb9
commit a5aa9ec3c8
1 changed files with 3 additions and 3 deletions

View File

@ -1,10 +1,10 @@
[
{
"title": "",
"body": ""
"title": "Ta yaya zaka ma iya karawa da mafi ƙanƙantar shugaban sojojin ubangijina?",
"body": "Ya yi wannan tambayar don ya jaddada cewa sojojin Hezekiya ba su da albarkatun da za\nsu yi yaƙi. Yana kuma amfani da ƙari wajen yin ba'a ga rundunar Hezekiya. Fassara ta\nɗaya: Ma'anar mai yiwuwa ita ce (1) \"Ba za ku iya yin nasara ko da ɗaya daga cikin mafi\ngirman sojojin sarki ba.\" ko (2) \"Ba za ku iya kayar da rukunin sojojin sarki ta hannun\nbabban jami'insa ba.\" (Duba:"
},
{
"title": "",
"title": "Na taɓa zuwa nan in yi yaƙi in hallka ta ba tare da Yahweh ba? ",
"body": ""
}
]