diff --git a/18/24.txt b/18/24.txt index 972bacc..9a72e7e 100644 --- a/18/24.txt +++ b/18/24.txt @@ -1,10 +1,10 @@ [ { - "title": "", - "body": "" + "title": "Ta yaya zaka ma iya karawa da mafi ƙanƙantar shugaban sojojin ubangijina?", + "body": "Ya yi wannan tambayar don ya jaddada cewa sojojin Hezekiya ba su da albarkatun da za\nsu yi yaƙi. Yana kuma amfani da ƙari wajen yin ba'a ga rundunar Hezekiya. Fassara ta\nɗaya: Ma'anar mai yiwuwa ita ce (1) \"Ba za ku iya yin nasara ko da ɗaya daga cikin mafi\ngirman sojojin sarki ba.\" ko (2) \"Ba za ku iya kayar da rukunin sojojin sarki ta hannun\nbabban jami'insa ba.\" (Duba:" }, { - "title": "", + "title": "Na taɓa zuwa nan in yi yaƙi in hallka ta ba tare da Yahweh ba? ", "body": "" } ] \ No newline at end of file