"body": "Zai zama da amfani a rarabe wannan jumlolin zuwa wasu kananan sasa. AT: \"Amma Ubangiji ya yi wa mutanen Isra'ila alheri sosai. Ya taimaka\nmusu\""
"body": "Alkawarin Yahweh shi ne dalilin da bai hallaka Isra'ila ba. Ana iya bayyana wannan a bayyane. AT: \"Wannan shi ne dalilin da Yahweh bai\nhallaka su ba\" ko \"Saboda alkawarinsa, Yahweh bai hallaka su ba\" (Duba: figs_explicit)"