"body": "Zai zama da amfani a rarabe wannan jumlolin zuwa wasu kananan sasa. AT: \"Amma Ubangiji ya yi wa mutanen Isra'ila alheri sosai. Ya taimaka\nmusu\""
"body": "Alkawalin Yahweh shine dalilin da ya sa bai halaka Isra'ila ba. ana iya fadin wannan a sarari.AT:\"Don haka Yahweh bai hallakar da su ba\" ko saboda wannan alkawali Yahweh bai hallakar da su ba (duba: figs_explicit)"