ha_2ki_tn_l3/13/10.txt

22 lines
776 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "A shekara ta talatin da bakwai na Yowash sarkin Yahuda",
"body": "\"Bayan Yowash ya yi mulkin Yahuza kusan shekara 37\" (Duba: translate_numbers)"
},
{
"title": "mulkin Yehoash ɗan Yehoahaz ya fara kan Isra'ila a Samariya",
"body": "\"Yehowash ɗan Yehoahaz ya ci sarautar Isra'ila a Samariya\" "
},
{
"title": "Yehowash",
"body": "Wannan sarki ne a Isra'ila wanda mahaifinsa shi ne Yehoahaz. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Ya yi abin mugunta a fuskar Yahweh",
"body": "Anan “fuskar” yana wakiltar tunanin Allah ne. AT: \"Ya aikata abubuwan da Yahweh ya ɗauke su mugunta ne” (Duba : figs_metaphor)"
},
{
"title": "ta yadda ya sa Isra'ila ta yi zunubi",
"body": "\"wannan Yerobowam ya sa Isra'ila su yi zunubi\""
}
]